Connect with us

labaran wasanni

Ramos: Barcalona Taso Ni Sosai Tabukaci Da Nadawo Kungiyar Barca

Published

on

Ramos: Barcalona Taso Ni Sosai Tabukaci Da Nadawo Kungiyar Barca

Tsohon dan wasan kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid yabayyana cewa barcalona taso hi sosai a lokacin da aka tabbatar da zebar tsohuwar kungiyar sa ta Real Madrid
Dan wasan yabayyana cewa wasu manyan shugabanni na kungiyar barcalona sunkirani kancewa inyi join din kungiyar barcalona
Ramos nayi mamaki sosai saboda taya za ace nabar Real Madrid nadawo Barcalona nan take nagayamasu cewa gaskiya wannan abun baze yuyuba

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.