Connect with us

labaran wasanni

Braithwaite: Bekamata A Karfe Rigataba Me Number 9 A Bawa Depay Ba

Published

on

Braithwaite: Bekamata A Karfe Rigataba Me Number 9 A Bawa Depay

Dan wasan barcalona Braithwaite dakuma Denmark yayi allah wadai akan kokarin kwaceme Riga da ake niyar yi abaiwa Depay
Braithwaite yayi ikirarin cewa awannan kakar ze iyafin kowanne dan wasan kwarin guiwa yabayyana cewa bekamata ayi saurin kwace Rigar abaiwa Depay ba
Depay wanda yazo kungiyar barcalona a jiya antabbatar dacewa zekarfi Rigar braithwaite medauke da number 9
Hakan ne yabawa Braithwaite haushi a inda yabayyana wadannan kalaman kuma dadukkan alamu zebar kungiyar a wannan kakar

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.