Connect with us

labaran wasanni

Setien: Tsoho Coach Din Barcalona Yace Sonkaine A Dauki Riga Me Number 9 Abawa 9

Published

on

Setien: Tsoho Coach Din Barcalona Yace Sonkaine A Dauki Riga Me Number 9 Abawa 9

Tsohon me horars da kungiyar barcalona wanda kungiyar takora a 2020 yabayyana cewa bedace kai tsaye a dauki Riga me Number 9 ba abawa Depay ba
Ya ayyana cewa akwai matukar sonkai alamari sakamakon akwai wasu yan wasa mutun 2 dasu suka fi cancanta da rigar bawai Depay ba
Setien yabayyana cewa Countinho Da Ansufati dakuma  sune wadanda suka fi cancanta cikinsu abaiwa wani Rigar se anga basu tabuka wani abun kirkiba tukum se akwace shima akwatanta bawa Depay din

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.