Connect with us

labaran wasanni

Laporta: Barcalona Nagab Da Dawo Da Neymar jr Zuwa Kungiyar

Published

on

Barcalona Nagab Da Dawo Da Neymar jr Zuwa Kungiyar

Laporta yabayyana cewa wata kila kungiyar barcalona dadawo da dan wasanta cikin kwana kinnan idan harwata yarjejeniya ta kullu
Laporta yabayyana cewa haryanzu yananan yana kokarin cika alkawarin da ya dauka tun kafin zamansa shugaban kungiyar nacewa zetabbatar da yadawo da tsohon dan wasan
Neymar jr wanda yatashi daga kungiyar barcalona  a 2017 zuwa kungiyar PSG yayi kokarin dawowa kungiyar barcalona.  2019 a inda rashin kudi sukasa kome yakasa cimmuwa
Dama tun kafin hawan Laporta yace zeyi duk yadda zeyi domin yadauko dan wasan domin dawowa dashi tsohuwar kungiyarsa

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.