Pedri Yaki Karbar Tayin Barcalona Kan Tsawaita Zamansa Saboda Wani Dalili Guda Daya
Pedri yatabbatar da cewa yaki karbar tayin da kungiyar barcalona teme sakamakon wasu abuguwa dayake ganin kafin ace yasa hannu to suncimma matsaya kansu
Dan wasan yayi ikirarin cewa wannan abun shine ka iya hanashi cigaba da zama kungiyar Barcalona