Connect with us

labaran wasanni

Braithwaite: Bazanbar Kungiyar Barcalona Ba Harsai 2030 Saboda Wani Dalili

Published

on

Braithwaite: Bazanbar Kungiyar Barcalona Ba Harsai 2030 Saboda Wani Dalili

Dan wasan  kungiyar barcalona Braithwaite ya bayyana cewa baya da burin tashi kungiyar barcalona koda akakwace me rigarshi me number tara za abawa Depay
Dan wasan bayyana cewa betashi barin kungiyar barcalona ba a yanzu kuma bayada burin barinta a yanzu harsai yakai 2030 saboda naga magoya bayan barcalona najin dadin zama kungiyar
Braithwaite yabayyana hakane bayan wasu kungiyoyi daga gasar premier league nason daukar dan wasan

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.