Dan wasan barcalona Umtiti yabayyana cewa kungiyar sa ta yanzu zata iya samun matsala idande harya batta sakamakon gudummawar dayake bawa kungiyar
Umtiti yabayyana cewa a yanzu zebawa kungiyar ta barcalona gudummawa fiye dahaka a saboda haka idan har nabar kungiyar to zata iya samun matsala ba shakka
Umtiti din wanda yazo kungiyar ta barcalona yagaza tabukawa barcalona wani abun kirkiki seyawanzuwa injury sede a wannan karan yace zebata gudummawar da baitaba bawa wata kungiya ba