Connect with us

labaran wasanni

Sakon Jordi Alba Zuwa Ga Inter Milan Bayan Barcalona Tabayyana Cewa Zata Karfi Tayib Kungiyar

Published

on

Sakon Jordi Alba Zuwa Ga Inter Milan Bayan Barcalona Tabayyana Cewa Zata Karfi Tayib Kungiyar

Barcalona tabayyana cewa tashirya karbar tayi dan wasan kungiyar bayanta wato Jordi Alba A Kaka Mezuwa Idan Hartayin Yakai Yadda Sukeso
Tunda farko dama kungiyar intermilan din tabayyana cewa tana bukatar daukar dan wasan amma barcalona bata karbi tayin ba se awannan karan
Sai dai Jordi Alba yabayyana cewa bayada burin barin kungiyar barcalona a yanzu saboda yana jin dadin zamansa amma idan lokaci yayi  zantashi

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *