Haaland Yazafi Kungiyar Da Zekoma Tsakanin Barca Da Real Madrid
Real Madrid Da Kungiyar Barcalona Na Gogayya Saboda Wani Abu Guda 1
Kungiyar kwallow kafa ta barcalona zasu gwabza kan wani fitaccan dan wasan dan kasar France wato Haaland da Haaland dan wasan Borussia Dortmund Ada Yace Befidda Kungiyar Dazekomaba Amma Yanzu kuma yagano kungiyar
Sukuma yayinda kungiyar ta Real Madrid sukesan dan wasan ruwa ajallo a yayinda suka bayyana cewa zasu dauki dan wasan kota wana hali
Haka shima shugaban kungiyar barcalona Laporta yabayyana cewa Haaland nadaya dagacikin yan wasan dayake nema
Sai dai bayan wata sanarwa da Haaland din yayi yabayyana cewa yafison kungiyar Real Madrid