A wani rohoto da yabayyana a ayau yabayyana cewa bayan saka hotonshi a shafin social media dashida wasu yan mata mutane nata caccakarsa kancewa wannan abun shi yaja ronald koeman besa shi wasa
Yabayyana cewa jin wannan abu yabashi haushi inda a yau yafito yakarta rohoton