Dan wasan kungiyar kwallow kafa ta barcalona yabayyana cewa yafasa zuwansa kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid
Yabayyana cewa a yanzu yana da wasu abuguwa dasuka dame don haka yana tunanin cigaba da zama kungiyar kwallow kafa ta Paris Saint Germany
Inbaku mantaba Kylian Mbappe a baya yabayyana cewa yanason zuwa kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid kuma babu abunda ze hanasa zuwa amma sede kuma yanzu dan wasan yabayyana cewa yafasa