Connect with us

labaran wasanni

Hazard: Zan Tabbatar Dacewa Najefama Barcalona Kwallow 3 A Raga

Published

on

Raheem Starling: Zan Tabbatar Dacewa Najefama Barcalona Kwallow 3 A Raga

Raheem starlin yayi amanna dacewa ze tabbatar da yajefama kungiyar barcalona kwallow 3 rigis a raga wato Hatrick a wasan zada zumunci da zasu kara

Yabayyana hakane bayan kungiyoyin sun cimma matsaya kan bugawa gasar Joan Gemper Trophy wadda Barcalona kesawa duk farkon Season
Bayan labarin yatabbatane dan wasane yabayyana haka a shafinsa na social media kan cewa zetabbatar dayajefama kungiyar ta barcalona kwallow ukku

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.