labaran wasanni
Raunin Dembele Yaja Ambawa Ronald Koeman Wata Muhimmiyar Shawara

Anbama Ronald Koeman Muhimmihiyar Shawara Gameda Raunin Da Dan Wasan Yasamu
Likitoci sun bawa Ronald Koeman muhimmiyar shawara gameda matsalar da Dembele yasamu a wasansu na jiya da Valencia
Likitan de yashawarci koeman din da ya aje dan wasan yabashi cikakken hutu sosai sannan kada asa dan wasan a wasa inde harba takama doleba ana bukatar dan wasan cikin gaggawaba
Likitan yabayyana cewa idan har ba aima dan wasan hakaba to ze iya samun matsala naciwo wanda hakan zezasa ya iya kara cigaba dasamun injury kamar da
Dan wasan a wasansu da Valencia diga befi minti 15 yabuga ba sede kyetar da akaimasa yasa yasamu wani dan karamin rauni wanda akan rauninne aka bawa Koeman shawara