labaran wasanni
Kalaman Di Maria Suntabbata Kan Messi Bayan Kammala Wasansu A Champion A Tsakanin Psg da Barcalona

Kalaman Di Maria Suntabbata Kan Messi Bayan Kammala Wasansu A Champion A Tsakanin Psg da Barcalona
Kalaman dan wasan barcalona Di Maria suntabbata kan messi sunzamo gaskiya akan messi Di Maria ya anbata wasu kalame kan Messi akan Copa America kuma segashi yatabbata
A watanni dasuka gabata barcalona sunbuga wasa da kungiyar PSG a champion wanda PSG tafitar da barcalona daci 5-2
Bayan tashi a wasanne a gidan kungiyar PSG dan wasa Di maria yabayyana ma cewa Messi kada yadamu zasuci kopi tare a kasarsu
Sai gashi kuma kasar Argentina din tasamu nasara kan Brazil daci daya bakoda a wasan karshe na Copa America wanda hakan yabawa kasar sa’a nacin kopin Copa America kuma wannanne karon farko dasu Messi Da Dimaria suka taba dagawa kasarsu wani kopi