Yan wasa 3 da sunansu sune gaba gaba wajan sankamme kyautar ta ballon dor
Kamar yadda rohotonni suka bayyana sun bayyana cewa anfidda wasu jerin sunaye mutun ukku 3 wadanda sune gaba gaba wadanda ake tunanin cikinsu ne za iya samun wanda iya lashe kyautar gwarzon dan wasan na duniya
Kamar yadda aka bayyana dan wasan da akafi samaran daukar kyautar da Kante sede ahalin yanzu messi ka iya murkushesa sakamakon Daukar gasar Copa America dayayi a wannnan shekarar
1.Messi
2.Kante
3.C.Ronaldo
Wadannan sune yanwasa da acikinsu zasu iyadaukar gasar Ballon dor na wannan shekarar