Ilax Moriba haryanzu yaki yabayyanawa kungiyar barcalona gameda yadda yake ciki akan contract dinsa a inda lokaci kuma kegab dakarewa dan wasan a matsayin dan wasan barcalona
Ilax moriba yaki bayyana cewa yanason cigaba da zama kungiyar barcalona kokode yanason barin kungiyar a yayin da contract dinsa zekare nanda sati 3 masuzuwa