Connect with us

labaran wasanni

Rique Puig Nagab Da Zama Cikakken Meyanci A Barcalona

Published

on

Rique Puig Nagab Da Zama Cikakken Meyanci A Barcalona

Matashin yaron kungiyar kwallow kafa ta barcalona wato Rique Puig yanagab dasamun cikakken yanci bayan kammala wasansu najiya
Matashin yaron wanda yashafe kakar badi batareda me horas da kungiyar barcalona Ronald Koeman yana sashi wasaba to a yanzu de Koeman din yaci alwashin sakashi ga wasanni
Dan wasan yayi kokari sosai a wasan su najiya dasuka buga a yayin da suka samun nasara da ci 3 bakodaya sannan Rique Puig dinshima yazura da 3 a raga

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *