labaran wasanni Wata Kila Depay Shine Zekarbe Number 11 Dembele Saboda Wani Dalili Published 1 year ago on August 1, 2021 By Sport Wata Kila Depay Shine Zekarbe Number 11 Dembele Saboda Wani Dalili Magoya kungiyar kwallow kafa ta barcalona sunyi amanna cewa wata kila dan wasa Depay shine yakamata yakarbi number 11 Dembele Depay wanda yazo a wannan kakar yabuga wasanni 2 yayinda yajefa kwallaye 2 a raga a duka wasa biyun dayajefa Magoya bayan barcalona din sun bayyanan cewa Depay din ze iya buga number 11 din saboda yadda suka kaga yana wasa sannan yana taka leda Sannan dama anriga da antabbatar dacewa Ansufati shine wanda zegoya number 9 Related Topics: Up Next Labari Marar Dadi Kagungiyar Real Madrid din dan madrid bazeji dadin wannan labarinba Don't Miss Rique Puig Nagab Da Zama Cikakken Meyanci A Barcalona You may like Click to comment Leave a Reply Cancel replyYour email address will not be published. Required fields are marked *Comment * Name * Email * Website Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment.