Connect with us

breaking news

Halin Da Dembele Keciki Gameda Cigaba Da Zamansa Kungiyar Barcalona 

Published

on

Halin Da Dembele Keciki Gameda Cigaba Zamansa Kungiyar Barcalona

Labarai sahihu suntabbatar dacewa dan wasan barcalona Dembele  yanagab da tsawaita cigaba da zamanshi kungiyar barcalona
Dan wasan yayarda da aragemashi kudin albashinsa sannan ya amince daduk wasu sharadu da barcalona zata gindayamasa
Ahalin yanzu dembele ka iya rasa number shadayansa a yayinda za a iya mallakawa Depay domin gwadashi koze iya ko bazai iya ba
Dembele zerattaba hannu a kungiyar barcalona har natsawan shekaru biyar a ranar laraba mekamawa

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.