A wata fira da akai da shugaban kungiyar ta barcalona takusan mintuna har 30 yabayyana bacin ransa kan Ilax Moriba kanyinshirun dayayi gameda yarjejeniyar a inda yabayyana cewa dan wasan ze iya zama ko bazai iyazamaba sude kawai amsa suke bukata daga wajansa
Shugaban kungiyar na barcalona yace ida har Ilax moriba din yanasan barin kungiyar to ze iya bari