Connect with us

labaran wasanni

ABU BIYU DAYAKAMATA KUSANI GAMEDA KASHIN DA BARCA TASHA AHANNUN SALZBURG

Published

on

ABU BIYU DAYAKAMATA KUSANI GAMEDA KASHIN DA BARCA TASHA AHANNUN SALZBURG

Kungiyar barcalona a jiya taje Germany domin buga wasannin sada zumunta sede kungiyar barcalona tayi rashin nasara ahannun Salzburg daci meban haushi cibiyu da daya
Tunkafin tafiya rabin hutun lokacine Salzburg tajefawa kungiyar barcalona kwallow kafin daga bisani dan wasan barcalona Braithwaite yafarke ball din bayan farkewasanne kuma 90 minitu Salzburg tasamu nasara sakamasu tabiyun
Abu 2 Dayakamata gameda rashin nasarar da barcalona tayi ahannun Salzburg
1.Barcalona tabuga wasa batareda messi dakuma Ansufati ba dakuma Countihnho ba da Aguero
2.wannane karon farko da barcalona tatabashan kashi ahannu  Salzburg

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.