Connect with us

labaran wasanni

Labari daya Medadi Labari daya Marar Dadi Ga Kungiyar Barca

Published

on

Labari daya Medadi Labari daya Marar Dadi Ga Kungiyar Barca

Kungiyar kwallow kafa ta barcalona tayi wasa a jiya da Salzburg wasan da barcalona tasha kashi daci 2-1 a Germany
Sede a wasan dasuka buga a jiya yan wasan barcalona din mutun 2 sunsamu rauni Dejong dakuma Gavi sakamakon keta da akaimasu
A wani bangare kuma guda wanda labarin zema kowanne magoyin barcalona dadi dan wasan da barcalona da aketa tsaya jiya daga karshe de yau yadawo jinya domin cigaba da inda yatsaya
Dan wasan wanda yashafe watanni kusan 7 yanajinya daka karshe de yadawo ayau

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *