Real Madrid Da Chelse Zasu Kulla Babbar Yarjejeniya Kan Wani Dan Wasa
Real madrid din tatabbatar da zatayi wata harkalla da kungiyar chelsea akan dan wasa Haaland
Kungiyar real madrid tashirya tsige wasu kudade domin karbo dan wasa haaland dazaran yazo chelsea
Real madrid zata biya wasu makudan kudade domin karbar dan wasan a hannun chelsea
Tunda farko kungiyar Real Madrid ce tafara neman dan wasan kafin chelsea sede kungiyar borussia Dortmund taki siyarwa da real madrid tace chelsea zata siyarwa
Hakan yasa Chelsea da Real Madrid suka zauna suka cimma matsaya kan dayazo zasu ciniki