labaran wasanni
Sankan Depay Shi Yajawomana Rashin Nasara A Hannun Salzburg Cewar Wasu Magoya Bayan Barcalona

Sankan Depay Shi Yajawomana Rashin Nasara A Hannun Salzburg Cewar Wasu Magoya Bayan Barcalona
Kungiyar barcalona a jiya taje Germany domin buga wasannin sada zumunta sede kungiyar barcalona tayi rashin nasara ahannun Salzburg daci meban haushi cibiyu da daya
Tunkafin tafiya rabin hutun lokacine Salzburg tajefawa kungiyar barcalona kwallow kafin daga bisani dan wasan barcalona Braithwaite yafarke ball din bayan farkewasanne kuma 90 minitu Salzburg tasamu nasara sakamasu tabiyun
Daya daga magoya bayan barcalona sunci gaba da caccakar dan wasa Depay sakamakon yadda sukaga yana yin sankai a wasanshi magoya bayan barcalona sun bayyanace dan wasa akwai kwallaye daya dayakamata ace yana pass amma seyakiyi sede yabuga