Connect with us

labaran wasanni

Kungiya 2 Da Messi Yakeson Komawa

Published

on

Kungiya 2 Da Messi Yakeson Komawa

Bayan dan wasa Lionel messi yabayyana cewa bazecigaba da zama kungiyar barcalona ba dan wanda haka yama dubban magoya bayan barcalona bakinciki wanda yasa har wasu magoya bayan barcalona suka ransa ransu
Sede anan bangaran zamiyi duba da kungiyoyi biyu da dan wasan keson komawa  wanda dama yadade yanason komawa tunma kafin yabar barcalona din
1.Mancity messi yadade dason komawa kungiyar tun kusan shekaru 5 dasuka gabata kuma akakar badima yaso komawa sede hakan bata yuyuba
2.PSG wannan kungiyar itama tana daya daga cikin kungoyiyin dayakeson komawa sakamakon babban abokinsa dayake kungiyar wato Neymar jr
Athlentico Madrid wannan kungiyar itama tana daya daga cikin kungoyiyin dayakeson komawa sakamakon babban abokinsa dayake kungiyar wato Suarez

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.