Yanzu Yanzu: Gaskiya Tehalinta Gameda Kungiyar Da Messi Zecigaba Da Buga Wasa
Kungiyoyin mancity dakuma Arsenal bazasu iyadaukar messi ba ayayinda messi din shikuma haryanzu bebayyana kungiyar dazecigaba da bugama wasa akaka mezuwa ba
Ahalin yanzu de kungiyar ta barcalona din tatabbatar dacewa dan wasan yarabu da ita sakamakon bazasu iya biyansa rabi na albashinsaba
Rohotonni masu kyau suntabbatar da cewa PSG tafara tuntubar dan wasan domin daukarsa ahalin yanzu kungiyar itakadece kungiyar da zata iya biyab messi
Neymar Jr Da Messi Zasu Kara Buga Wasa Tare
Dan wasan psg neymar wanda yazo kungiyar a 2013 sannan yabar kungiyar a 2017 sunyi muguwar shakuwa kafin yabar kungiyar
Ahalin yanzu da akeciki Neymar jr din yabayyana cewa zebawa messi rigarshi me Number 10 madamar ya iso zuwa PSG din