Rohotonni suntabbatar dacewa madamar dan wasan barcalona dakuma argentina yaci gaba da zama kungiyar barcalona din to da akwai babbar matsala
Kamar yadda jarida Marca tabayyana a shafinta ta bayyana cewa muddin messi yakara tsawaita zamansa a kungiyar barcalona to wata kila dole Griezman yabar kun
Sakamakon Griezman yana bukatar nuna kwarewarsa sede amma yana ganin inde messi nanan to baze iya nuna wata kwarewarsa asaboda hakane Griezman yashigar dakara haka shikuma wanda abun yema messi ciwo