Abun Mamaki Dayafaru A Wasan Barcalona Da Juventus
Wani abun mamaki yafaru akarawar barcalona da juventus a ranar lahadi wato jiya wannan abun dayafaru yana daya dagacikin abunda yahaddasama kungiyar dagewa sosai a Joan Gemper
Bayan awanni dasanar daficewar dan wasan barcalona Lionel messi ya kungiyar ta Juventus tayi rashin nasara ahannun kungiyar barcalona
SHIN MEYE YAHARZIKA YAN WASAN BARCALONA HARSUKA SAMU NASARA KAN JUVENTUS?
Wasan barcalona da Juventus da barcalona shine wasa nafarko tun 2019 rabon da magoya bayan barcalona sushigo fili sede a koda sukashigo fili madadin Support na barcalona se sukaita kiran sunan Messi wannan abu yaharzika yan wasan Barcalona domin susamu nasara kar suyi loosing