Braithwait Nakokarin Kirawa Barcalona Ruwan Da Bazataji Dadiba
Yanzu yanzunnan muke samun rohoto kan wani labari gameda yarjejeniyar braithwaite dakuma wata kungiya
Barcalona tabayyana cewa bazataci gaba zama da dan wasanba wanda hakan yasa take kokarin siyardashi sede wani abun mamaki ajiya kungiyar barcalona tacimma matsaya da wani club amma kuma se brathwaite kuma yaki yarda
Wanda hakan zesa barcalona zata iyayin barnar muggan kudade wanda kuma hakan baze yiwa kungiyar ta barcalona dadiba dan wasan kamar de yadda kukasani yazone daga kungiyar leganes a 2019 domin nawucen gadi