Connect with us

labaran wasanni

Labari Dadumi Duminsa:Anyiwa Barcalona Sabon Albishir

Published

on

Labari Dadumi Duminsa:Anyiwa Barcalona Sabon Albishir

 

Shuwagabannin kungiyar kwallow kafa ta Laliga sunbayyana cewa zasu bawa kungiyar kwallow kafa ta barcalona damar barin magoya bayan barcalona shigowa fiye da 300,0000 a wasansu da real socieded
Idan akalissafa ana wasansu da akabari suka shigo wanda basu wuce magoya baya 200,00 ba yanzu kuma za abar magoya bayan barcalona harmutun 300,0000 sushigo fili domin nuna goyan baya ga kungiyar dasuke supporter
Wannanne de karo na farko za abaiwa magaoya baya shiga fili harguda 300,0000 tun 2019 kafin bulla cutar coronavirus a spain din

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.