labaran wasanni
Dalilin Dayasa Barcalona Ke Kokarin Tsayar Da Messi A Kungiyar

Dalilin Dayasa Barcalona Ke Kokarin Tsayar Da Messi A Kungiyar
Rohotonni a jiya sun bayyana cewa barcalona na kokarin shiga wani hali sakamakon tashin messi kungiyar ta barcalona hakan ze iya haifarwa da kungiyar wata asara
Kamar yadda kukasani messi yabar kungiyar barcalona ne sakamakon rashin kudi da kungiyar kefama dashi anan
Saidai tashin messi ma kuma wata barazanace ga kungiyar a yayinda kungiyar zatarasa kimanin 137 million