Connect with us

labaran wasanni

Yanzu Yanzu: Messi Zaisake Dawowa Kungiyar Barcalona

Published

on

Yanzu Yanzu: Messi Zaisake Dawowa Kungiyar Barcalona

Rohotonnin damuke samu yanzu haka nanuni dacewa dan wasan barcalona Lionel messi suna tattaunawa da kungiyar barcalona
Tunda farko jaridu suncigaba dayada cewa dan wasan na kungiyar barcalona din yana kan hanyarshi ta zuwa Spain sede wannan labaran duk karyane sakamakon basu da wani tushe
Seda safennanne mukasamu rohoto kan barcalona din nakokarin kai harin karawa Messi contract nashekara daya wanda Jaridun Marca ne suka ayyana labaran
Wannan nanufin dan wasan zedawo kungiyar barcalona dazaran suncimma matsaya da kungiyar barcalona din a awanni masu zuwa

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.