labaran wasanni
Ilax Moriba Nakokarin Bijerewa Kungiyar Barcalona

Illaix Moriba A Shirye Yake Ya Yarda Ya Daina Bugawa Kungiyar
Kwallon Kafa Ta Barcelona Don Ya Tafi Kyauta Idan
Kwantiragin Ya Qare
A Cewar Jaridar Mundo Deportivo, Matashin Dan Wasan
Tsakiyar A Shirye Yake Ya Zauna Ba Tare Da YA Buga Wasanni
Ba A Duk Kakar Wasan Har Sai Kwantiragin Sa Ya Qare A
Watan Yuni 2022 don Ya Tafi Kyauta Uzuwa Kungiyar Kwallon
Kafa Ta Chelsea
Chab Ga Inda Ake Yinta Malam
Shine Mezaka Iya Cewa Dan Gane Da Hukuncin Da Illaix
Moriba Ya Yanke A Karan Kansa
PSG
Ta kammala kulla yarjejeniya da lionel Messi ,inda dan wasan
yayarda zai sanya hannu harna tsawon shekaru biyu ,2023
kuma da yarjejeniyar sake sabon kwantiragi na shekara
daya,idan biyun sun kare
Kungiyar parisaint German ,ita kadaice kungiya daya tilo
datayi yunkurin tuntubar Messi tun bayan sanarwa da ta fito
akan barin sa Barcelona ,gashi kuma hartayi nasarar
mallakarsa .
Nan da wasu awanni kadan kungiyar PSG zata sanar a
hukumance da daukan sabon ‘dan wasan ta LIONEL MESSI
,