Connect with us

labaran wasanni

Wani Magoyin Kwallow Kafa Ta Barcalona Yatona Asirin Dalilin Dayasa PSG tadauki Messi

Published

on

PSG TA KAWO KARSHEN M.N.S A, BARCELONA WASAN
YAZO KARSHE

Burin PSG Ya Gama Cika Na Ganin Sun Tarwatsa MNS Daga
Babban Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona Tun Bayan Cin
Wulakancin da Tagwayen Sukaimusu a, idon Duniya Wanda
Hakan Ya Hanasu Zuwa Daukar Kodin Zakaru Na Nahiyar Turai
MESSI NEYMA SUAREZ Yan Ukun da Ba a Tabayin Kamar Su
Ba a, Fadin Duniyar Kwallon Kafa Wayanda Suka Hana
Kungiyar PSG Rawar Gaban Hantsi a, Shekarar 2017 Yanzu dai
Ta Faru Ta Kare Kunguyar Kwallon Kafa Ta PSG Ta Kawo
Karshen Tarihin Su a, Kasar Ta Kataloniya
Tun Bayan Kammala Wasan Ranar 18 March 2017 Wanda
Matasan Yan Uku Suka Tozarta Babbar Kungiyar Ta Kasar
Faransa Shahararen Mai Kudi Kuma Mai Rike da Kungiyar Nasir
El Khalifi Ya Kudiri Aniyar Koda Siyasa Koda Kudi Saiya Kawo
Karshen Tagwayen Wayanda Suka Sanyashi Tafka Kazamar
Asara
Farmaki Na Farko Shekarar 2017 Kungiyar PSG Ta Zuba
Mahaukatan Kudi Wanda Darajar Su Yakai Euro Miliyan 222
Tare Tare Da Lasawar Jiniyo din Zuma a, Baki Da Angiza Mai
Kantu Ruwa Tare da Gayamai Cewa Har idan Bai Bar Kungiyar
Ta Barcelona Ba Bazai Zama Komai Ba Kuma Babu Wanda Za
a dinga Gani Sai Messi Duk Komarin da Yake Zai Tashi a,
Banza da Hofi Sanin Kowa Ne Darajar Neymar Din Ko Euro
Miliayn 100 Bataiba a, Lokacin Amman Haka Suka Tunkari
Wannan Kasar Dan Cikar Burin Su
Farmaki Na Biyu Wanda Magoyan Bayan Kungiyar Kwallon Kafa
Ta Barcelona Suke Gani Tamkar a, Mafarki Shima Ya Kammala
Yau Talata 10/8/2021 Mahaukaciyar Kasar Biyan Albashin da
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona Takasa dauka Tare da
Kutsomusu Wata doka Wadda Baka isa Ka dinga Kashe
Abinda Baka Samu Ba PSG din Run Rungumi Wanna Kasardar
Wanda Ba Kowanne Mahaukacin Club Ne Zai iya dauka Ba
Shima Sunji Sun Gani
Kamar dai Akwai Siyasa a,
Cikin Lamarin duk da Cewa Akwai
Kullaliya Tsakain Barca da PSG Tun Wancen Wasan Na Kece
Raini Wanda Aka Tashi 6 – 1 Ina Waccen Dokar data Hana
Barcelona Sabunta Sabuwar Yarjejeniyar Messin da Kungiyar
Amman PSG Ta iya Rungumar Sarkin Duk da Cewa Abinda
Barcelona Take Samu Ya Ninka Abinda Kungiyar Ta Faransa
Take Samu Kusan Sau uku ?
Burin PSG Ya Gama Cika Yanzu Ba Abinda Ya Ragemusu Sai Su
lallaba Kungiyar Kwallon Kafa Ta Atletico Madrid Kona Gyara
Gefan Ciyawar Stadium Suka Ragemusu Zasu iya Basu Suarez
Wasan Ya Kare

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *