Connect with us

labaran wasanni

Koeman Yazabi Wanda Zemaye Gurbin Messi Tsakanin Ansufati Da Dembele Dakuma Braithwaite

Published

on

An zabi Martin Brightwaite a matsayin dan wasan da zai maye gurbin Lionel Messi
Mai horar da yan wasan Barcelona Ronald Koeman yabaiyana ɗan wasan na Denmark a matsayin wanda zai maye gurbin Leo Messi
Koeman yabaiyana Brightwate a matsayin wanda zai buga mai gurbin Messi duba da yan wasan gaban Fc Barcelona na fama da jinyar Rauni
Aguero
dai zaiyi doguwar jinya aƙalla zai kai gabannin Takutaha bai dawo ba zuwa yanzu kuma Ansu fati da Dembele basu gama murmurewa ba
Kuna ganin Brightwate zai buga irin ƙollon da Messi yake bugawa,??

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.