labaran wasanni
Labaran Wasanni Messi,Ronaldinho,Mbappe

A Shekarar 2001 Ronaldinho Ya Rantaba Hannu A Kungiyar
Kwallon Kafa Ta PSG,
A Shekarar 2002 Ya Lashe Kofin Duniya
A Shekarar 2017 Mbappe Ya Rantaba Hannu A Kungiyar
Kwallon Kafa Ta PSG A Shekarar 2018 Ya Lashe Kofin Duniya
A Shekarar 2021 Lionel Messi Ya Rantaba Hannu A Kungiyar
Kwallon Kafa Ta PSG
Shin Ya Kuke Ganin Abin Zai Kasance A Shekarar
Anan Kuma Bangaran
Za’a Kai Ruwa Rana Tsakanin Laliga Da Kungiyar Kwallon Kafa
Ta Barcelona Da Real Madrid
Gagarumar Yaki Zuwa Ga Kwallon Kafa Na Spanish,
Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona Da Real Madrid Basu Da
Niyyar Watsa Gasar La Liga A Talabijin