Connect with us

labaran wasanni

Tebas: Kakar Laliga Tabana Akwai Gagarumar Matsala

Published

on

Kungiyoyin La Liga, Guda Goma Sha Hudu [14] Har Yanxu Basuyi Rijistan Sabin Yan Wasan Wadanda Akalla Yawansu Sun Kai Talatin [30] Ko Sama Da Haka. Wanda Kwata-Kwata A Wanni Bai Wuce 24 Ba Kafin Fara Sabuwar Kaka. Ba Iya Kungiyar Kwallon Kafa Ta Barcelona Bane Ke Cikin Wannan Yanayin.
Ga Kungiyoyin Kamar Haka
1 Alaves Yan Wasa 7
2 Barcelona Yan Wasa 3
3 Real Betis Yan Wasa 3
4 Cadiz Yan Wasa 3
5 Celta Vigo Yan Wasa 3
6 Rayo Yan Wasa 3
7 Elche Yan Wasa 2
8 Granada Yan Wasa 2
9 Levente Yan Wasa 2
10 Athletic Club Bilbao Dan Wasa 1
11 Getafe Dan Wasa 1
12 Mallorca Dan Wasa 1
13 Osasuna Dan Wasa 1
14 Valencia Dan Wasa 1
Wadannan Jerin Kungiyoyin Duka Basu Rigistan Sabbin Yan Wasan Su Ba Sakamakon Matsi
Don Haka Kada Kaji Ance Barcelona Bata yiwa Sabbin Yan Wasan Ta Rigista Ba Ka Dauka Ita Kadai CE

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *