Connect with us

labaran wasanni

Tarihin Haduwar Barcalona Da Real Socieded

Published

on

Fc Barcelona Da R.sociedad sun Fara haduwane aranar 20
Gawatan may shekarar 1928 kimanin shekaru 93 dafara
haduwar su sun fara haduwane awasan karshe na gasar copa
del rey wanda barca tai nasarar lashe kofin
Jimilla kungiyoyin sun hadu sau 162 adukkan wata gasa
dasuka taba haduwa amma banda wasan sada zumunci wato
friendly matches Barcelona tasamu nasara sau 92 wins taci
kwallaye 324 goals Real Sociedad tasamu nasara sau 33 wins
taci kwallaye 166 goals suntahi kunnen doki sau 37 draws *
Nasara mafi girma akan abokin karawa itace nasarar da barca
tasamu akan R.sociedad daci 8-2 Aranar 10 gawatan
September shekarar 1950 Dan wsan datafi cin kwallaye atarihin
wannan haduwa shine # LeoMessi yaci kwallaye 18 Ayau za’ayi
haduwa ta 163 fc barca fans menene fatanku awannan wasa

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.