Connect with us

labaran wasanni

Laliga: Kungiyoyi Sunkara Kafa Wasu Sabbun Tarihi A Wannan Makon

Published

on

Wasu Daga Cikin Muhimman Ababen Tarihin dasuka Faru A yau Sakamakon Samun Nasarar da Barcelona tayi Daci 4-2.
.
Tarihi na farko= A karo nafarko Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta jefa Kwallayye 2 da Kai wato (Header) a Gasar Laliga Rabon kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta jefa Kwallayye 2 da Ka tin a watan October na Shekarar 2018 da Barça ta jeffa Kwallayye a Ragar REAL MADRID.
*
Tarihi na 2= MARTIN BRAITHWAIT Ya zamo Dan Wasan Kasar Denmark na farko a karni na 21 Daya jefa Kwallayye 2 a Wasa 1 a gasar Laliga.
*
3= Anan Kuma A karo nafarko cikin Shekaru 12 kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta jefa Kwallayye 2 da Kai wato (Header) a kashin farko na Wasa wato First Half Rabon da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona ta jefa Kwallayye 2 da Kai a kashin farko na Wasa Tin a watan August 2009 da Barça ta jefa Kwallayye 2 da Ka a kashin farko na Wasa a Ragar Sporting Gijón.
*
4= Kwallon da Gerard Pique ya jefa itace kwallonsa ta 50 Daya jefa a ta Barcelona a dukkan wata Gasa Daya fafata a Barça cikin kwallayye 50 Daya jefa guda 22 yajefasu dakai inda Kuma yazamo Dan Wasan baya na 2 dayafi yawan jefa Kwallayye a tarihin kungiyar kwallon kafa ta Barcelona bayan Ronald Koeman Daya jefa Kwallayye 88 a matsayin Dan Wasa baya dayai jefama kungiyar Kwallayye.
*
5= A yau Antoine Griezmann ya buga wasanshi na100 a kungiyar kwallon kafa ta Barcelona a dukkan wata Gasa Daya fafata cikin wasanni dari Griezmann ya jefa Kwallayye 35goals yakuma taimaka an jefa Kwallayye 16Assists

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.