Barcelona zatadena siyan manyan yan wasa daga waje zatayi kenan
Shugaban, Fc Barcelona,
Laporte, yace daga yanzu Barcelona zasu maida hankalinsu kan Rainanun yan wasa
Laporte dai yace Barca zata maida hankalinta kan kungiyar La Masia wajen ɗaukar yan wasa
Wato dai Fc Barcelona, zatafi karkata wajen rainan yan wasan La Masia akan ɗaukar yan wasa daga wajen kungiyar
Shin kuna ganin wannan tsarin yayi kuwa,