Connect with us

labaran wasanni

Za Ayiwa Umiti Kaca Kaca A Barcalona

Published

on

Kungiyar kwallon kafa ta Barcelona na gab da raba gari da Samuel umtiti
kungiyar ta Barcelona sun fadawa u
mtitin cewa matuqar yaki amincewa da tafiya wata kungiyar xasu koreshi ko kuma xasu soke yarjejeniyar dake tsakaninsu kaga ba tsuntsu ba tarko kenan
taurari maye ra’ayinku akan hakan
shin Samuel umtiti ya cancanci haka daga Barcelona duba yadda suka daukoshi cikin aminvi daga tsohuwar kungiyarsa

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *