labaran wasanni
Kylian Mbappe Yabayyana Matsayarsa Gameda Komawarsa Real Madrid

Kylian Mbappe ya amince ya ci gaba da zama a PSG.
Rahotanni daga PSG na cewa tauraron dan wasanta, Kylian
Mbappe ya amince ya ci gaba da zama a kungiyar Da Alamu De Kylian Mbappe Din Yanajin Dadin Zamansa A Kungiyar Dakuma Zuwan Messi
Hakan na zuwane yayin da ake alakanta dan wasan da
komawa kungiyar Real Madrid, saidai Mbappe a yanzu zai ci
gaba da zama a Faransa.
AS ta ruwaito cewa, Mbappe ya gayawa abokan wasansa
hakan.