labaran wasanni
Labari Medadi Ga Duk Wani Magoyin Kungiyar Kwallow Kafa Ta Barcalona

SARGIO ROBERTO Ya Bayyana Amincewarsa Akan Rage
Albashinsa, Dan Wasan Ya Bayyana Cewa Shima Yabi Sawun
Gerrard Pique
A Cewar Shahararren Dan Jaridar Nan Na Kasar Spain
( Alfredo Martinez) Ya Bada Rahoton Cewa Shima Roberto Ya
Amince A Rage Albashinsa Kaso 50% A Kalla
A Kowanne Sati Roberto Yana Karbar £176,000 A Kungiyar
Barcelona, Kuma Akwai Yiyuwar Zata Kara Masa Kwantaragi
Mai Tsawo