Connect with us

labaran wasanni

Wasu Rohotonnin Karya Dasuke Yawo A Shafin Sada Zumunta Kan Countinho

Published

on

Mundo Deportivo ta rawaito cewa baza’a saida Philip cotinho
a wannan kakar wasan ba a cewar kociar kungiyar ronal
koeman
kana kungiyar ta Barcelona ta bawa cotinho damar goya lanba
10 da Messi ya ajiye Dan cigaba da goya team din a bayansa
da burin zama Dan wasan tsakiya Mai temakawa masu cin
kollo (attacking midfielder)
Dan wasan yayi kaurin wajen buga lanba 10 Wanda yake iya cin
kollo sannan ya temaka a ci kollo wa kungiyarsa
Philip cotinho ya samu lfya sosai bayan jinyarda ta daukeshi
tsawon wata tara kana ya shirya tsaf don tinkarar Athletic
Bibao a Rana Asabar me zuwa
To wannan labaran duk karyane Barcalona tace bazata baiwa kowa lamba 10 a wannan kakar inma takama zata bada to sede dan wasa daga lamasia

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *