Connect with us

labaran wasanni

Pedri vs Rique Puig Abun Dayakamata Kusani Gameda Su

Published

on

A Gaskiya kamar yadda naga wasu suna magana akan cece kuce da akeyi akan manyan hazikan yan wasanmu wato
Pedri González
Ruig puig
Baikamata saboda duka yan wasanmu ne baikamata mudinga zagin wani muna kushe waniba kuma abinda nakeso kugane sufa wadannan yaran ba position daya suke bugawaba saboda haka
banga abin zagin wani ana yabon waniba
Idan muka duba yadda manyan haziqan yanwasanmu sukayi
Andres iniesta
Xavi hanandez
Suma a haka suka kasance saida aka baiwa xavi dama daga baya aka baiwa iniesta dama kuma sun hadu sunbamu gudummawa to kaga yakamata ace mubar cece kuce mu tsaya mu fuskanci abinda ke gabanmu duka yan wasanmu ne kuma duka muna qaunarsu
Sannan daga karshe ina roqo ga admins na gidannan kamar yadda kukace kundaina karbar post din daya shafi messi to inaga muddun anaso asamar da zaman lafiya a to adaina karbar irin wannan abun

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.