labaran wasanni
Labari Medadi Gaduk Wani Dan Wasan Barcalona
Yusuf Demir ya bugawa Barcelona wasan farko kuma ya
cimma nasarar tarihi bayan Messi
Lionel Messi daya bar Barcelona ya
kasance abin ban mamakin wannan bazara, bajintar Yusuf Demir ya zama na
biyu, Ronald Koeman yaba ɗan wasan dama ta farko da’aka
dauko amatsayin aro adaren jiya asabar.
A lokacin wasan da kulob din Athletic Club a San Mames,
Demir ya fito daga benci don yin babban wasansa na farko,
inda ya zama ɗan wasan “waje” (foreign player) mafi karancinshekaru da ya bugawa kulob din wasa tun Messi da kansa.
Demir yana da shekaru 18 da kwanaki 80 kacal, amma ya
burge yayin taka leda a karon farko, an gabatar dashi a gefen
hagu nakai hari amaimakon Martin Braithwaite.
Also Read
Daga Yanzu Bamujin Tsoron Kowanne Dan Wasa Daga Barcalona TONI FREIXA