Connect with us

labaran wasanni

Yusif Demir Yazamo Dan Wasa Nafarko Dayakaryama Messi Wannan Tarihin

Published

on

Yusuf Demir ya bugawa Barcelona wasan farko kuma ya cimma nasarar tarihi bayan Messi
Lionel Messi daya bar Barcelona ya kasance abin ban mamakin wannan bazara, bajintar Yusuf Demir ya zama na biyu, Ronald Koeman yaba ɗan wasan dama ta farko da’aka dauko amatsayin aro adaren jiya asabar.
A lokacin wasan da kulob din Athletic Club a San Mames, Demir ya fito daga benci don yin babban wasansa na farko, inda ya zama ɗan wasan “waje” (foreign player) mafi karancin shekaru da ya bugawa kulob din wasa tun Messi da kansa.
Demir yana da shekaru 18 da kwanaki 80 kacal, amma ya burge yayin taka leda a karon farko, an gabatar dashi a gefen hagu nakai hari amaimakon Martin Braithwaite.
Da yiwuyar ƙungiyar Los Cules ta sami kuɗi, ta bada aron Demir tare da yarjejeniyar amfani da shi da Barcelona B, dakuma Yarjejeniyar tattauna zaɓin siyan shi Yuro miliyan 10 tare da Rapid Vienna.
Ci gaban sa da sauri ya girgiza kulob din na Catalan kuma hakan ya sa zaɓin sayan ya zama kamar kyakkyawan kasuwanci.
Tun farkon ganinsa yayin horarwa, Koeman ya gamsu da takun salon Demir, kuma yaƙara gamsuwa ta yadda wannan yanayin beyima ɗan wasan cikas ba.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.