Connect with us

labaran wasanni

Abun Zebaka Mamaki Inka Kakaranta Yadda Wani Magoyin Barcalona Yewa Ronald Koeman Tatas

Published

on

DOLE MU JIN JINAWA LAPORTA
SAKA MAKON RAGAR GAZAR DAYAYI DAMAN BAYAN TAFIYAR MESSI YACE ZA ABUDE SABON SHAFI YANA NUFIN SAUYE SAUYE A KUNGIYAR.
A wannan kasuwar yan wasan da aka rufe idan aka kammala season dinnan dakuma yanzu BARCA zasu samun kudin dasuka saida yan wasa kimanin £118.3
Idan aka kammala season
Wolverhampton zasu bada £30 na trincao, sannan kuma atlantico zasu cika £40 bayan yanzu sun biya £10 kudin loan
Griezmann £50
Trincao £6 loan pay (+29) idan amgama season
Akieme £3.5
Konrad £3.5
Tobido £8.5 (+7 in variables)
Emerson £16 (30 fee -14 to betis)
Alena £5
Cucurella £1.8
Firfo £15
Moriba £16 (+7 in variables)
Idan kalissafa zai baka Barcelona zasu samu 118.3
Sannan GRIEZMANNN cinikinsa da akayi na loan yamusu bai musu ba dole sai sun siya.
sannan abin farinciki shine mun rage yawon biyan albashi daman team din yana cikin mawuyacin hali.
Sannan kuma anyi wa YUSUF DEMIR REGISTER A ABABBAR KUNGIYA TA BARCA da register TEAM B garesa kuma dole yanzu subashi number ta FIRST TEAM.
HAKAN SHI YAKE NUNI DA ANSU FATI ZAI SA RIGA MAI NUMBER 10 ABANA KENAN.
DAMAN NUMBER UKU CE TARAGE
MINGUEZA YADAUKI 22
SAURA NUMBER BIYU YANZU
LUUK DE JONG ZAI DAUKI DAYA TSAKANIN 17 DA 7 HAKA ZALIKA YUSUF DEMIR MA HAKA KOWA ZAI DAUKI DAYA ACIKINSU
SANNAN DAMAN ANSU FATI BASHIDA NUMBER AWASAN MU NA GETAFE IDAN BAKU MANTABA.
KUNGA YANZU KENAN DOLE ITA ZAI DAUKA

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.