Connect with us

labaran wasanni

Labari Medadi Gaduk Wani Magoyin Kungiyar Barcalona

Published

on

A halin yanxu tattalin arzikin kungiyar kwalloon kafa ta
Barcelona ya fara dawowa , kuma kungiyar ta fara dawowa
hayyaciinta bayan matsin tattalin arziki da tasamu sakamokan
annobar corona
Bayan tashin Lionel messi ixuwa PSG da kuma tashin
Antoine griezman xuwa tsuhuwar kungiyar sa ta atleti yanxu
dai kungiyar ta Catalan xata dinga ajiye € million 150 a kullum
sakamakon tashin yan was an biyu
Barcelona ta tabbatar Fati zaya sanya riga mai
lamba 10 a kakar wasa ta bana
Yanzu naji bugu
Matashin dan wasan Ansu Fati ya karbi rigar bayan
ficewar Leo Messi
Ansu Fati yasamu sabuwar lambar riga. Bayan sanya lamba
22-17, matashin dan wasan Barça zai yi alfahari da sanya riga
mai lamba 10 – shahararriyar rigar da zakakuran yan wasa irin
su Leo Messi, Ronaldinho da Rivaldo suka saka a baya.
Duk da yana ɗan shekara 18 kuma har yanzu yana
murmurewa daga rauni, Ansu Fati ya zama wani ɓangare na
tarihin Barce a matsayin mai mai karya tarihi kuma tare da
ƙungiyar ƙasar Spain.
Tun lokacin da ya fara wasa a watan Agusta na 2019,
matashin ya kafa tarihi a gasar League (laliga) da Champions
League.
Kwanaki shida kacal bayan fara taka leda a kungiyar farko
ya zama dan wasa mafi karancin shekaru da ya ci kwallo a
gasar Fc Barcelona.

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.