Connect with us

labaran wasanni

Labaran Wasanni Da Dumi Duminsu

Published

on

Inji Tsohon Dan Wasan Barcelona Requelme
.
Dan Wasa Lionel Messi Zae Lashe Gasar Xakarun Nahiyar Turae A Kungiyar PSG Sannan Zae Dawo Barcelona Yayi Ritaya.
Ina Tunanin Indae Psg Yanxu Busu Dauki Champion League Bah. Tofah Babu Wani Dan Wasa Da Xasu Iya Kawo Musu Shi. Yanxu Ne Kadae Lokacin Da Xasu Iya Lashe Gasar Champion League
Anankuma
Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Joan laporta yace yana ganin ruqui puig amatsayin dan wasa na daban kuma mai kishi, kungiyar ta Catalan xatayi la’akari dashi a wannan kakar
Tun abaya dai an fadawa koeman cewa ya baiwa yaron dama , saide koeman naganin hakan a matsayin Abu mai wuya, shege tsinanne. Ronald koeman ya kasa baiwa ruqui_puig koda minti daya a wassanni uku da kungiyar ta buga a kakar bana Wanda mahukunta a kungiyar sunce dole a canja a baiwa puig din lokacin dan nuna haxakarsa allah yasa.
a halin yanxu samawa umtiti mafita da kuma baiwa super ruqui puig dama samun lokaci shine abinda kungiyar ta Barcelona tasa agaba a matsayin mafi amfani

Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2012 Present | Powered by AREWASOUND LTD.